Uncategorized
Piqu Ze Iya Buga Karawar Barcalona Da Real Madrid Amma Seyabi sharadi 1 Da Likitoci Suka Gindayamasa
Piqu Ze Iya Buga Karawar Barcalona Da Real Madrid Amma Seyabi sharadi 1 Da Likitoci Suka Gindayamasa
Dan wasan kungiyar kwallow kafa ta barcalona pique antabbatar da ze iya buga karawar barcalona da real madrid amma se inyabi wani babban sharadi da likiticoci suka sama sa domin kare lafiyarsa
Likitocin barcalona din sun tabbatar da cewa idan dan wasan bebi wadannan sharuddanba to tabbasa yabuga wasan za a iya samun matsalar
Likitoci sun bayyanna cewa dole ne dan wasan zeyi training har na tsawon awa 5 likitocin sun bayyana cewa idan har bebe wannan sharadinba to za a iyasamun matsala