Uncategorized
Spain: Bazamu Bar Kowanne Kungiyar Tadau Dan Wasaba
Spain: Bazamu Bar Kowanne Kungiyar Tadau Dan Wasaba
Shugabanni spain sun bayyana cewa watakila baza a bar kowacce kungiya ba tasu wo dan wasaba
Kamar yadda mukasamu labarai daga wasu manyoyin jaridoji na spain sunbayyana cewa shuwagabanni spain dakuma na kwallow kafa suna tataunawa kan hana kowacce kungiya dake spain siyan dan wasa
Kamar yadda jaridar skyspot dakuma jaridar football espana ta bayyana tabayyana cewa idan har kasar ta spain tashiga matsin tattalin arziki to bashakka ba wace kungiya da zatase wani dan wasa Spain sede tasiyar