Uncategorized
Gaskiyar Lamari Gameda Tafiya Messi Injuri A Jiya
Gaskiyar Lamari Gameda Tafiya Messi Injuri A Jiya
Dan wasan kungiyar kwallow kafa ta barcalona lionel messi a jiya antabbatar dayasamu rauni kamar yadda wasu jaridoji suka bayyana kuma bazai buga el-clasico ba
Sede wannan labarin gabayada karyane a cikinsa saboda babu wata babbar jarida da ta wallafa labarin kama daga jaridar marca kokuma shafin barcalona din na facebook
A saboda hakane mukatabbatar da labarin duk karyane don haka duk sadda zaku rinka duba labari kurinka tabbatar da ingancin jaridar