Connect with us

Uncategorized

Ankulle passport din messi

Published

on

 Ankulle passport din messi


Wani abun dariya dayafarushine a yau yadda wani dan sanda yasaki wani labari daya tashi hankalin magoya bayan barcalona kamar de rahoto yabayyana daga jaridar marca

Yabayyana cewa wani dan sanda ya tonu magoya bayan barcalona  kamar de yadda yabayyana yabayyana cewa ankulle ma messi passport na spain sannan kuma bazai buga el-clasico ba 

Hakan yasa dubban magoya bayan barcalona sukaita tambayarsa a shafinsa shin me messi ye aka kullemasa passport
Jim kadan sekuma yabayyana cewa duk wannan abunda yarubuta to da wasa yarubutasa don haka bada gaske bane duk tsokanace
Shin amatsayinka na fans din barcalona yakaji da akace akullema messi passport 

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *