Uncategorized
Braithwaite nacikin hadari saboda siyan depay ko haaland
Braithwaite nacikin hadari saboda siyan depay ko haaland
Dan wasan kungiyar kwallow kafa ta barcalona braithwaite nacikin hadari sakamakon siyan depay
Kamar yadda rohoto suka bayyana sun bayyana cewa dan wasan idan hardaya daga cikin yan wasan da barcalona take nema yazo depay ko haaland to bashakka zerasa makomarsa
Idan har haaland ko depay cikinsu wani yazo barcalona to bashakka barcalona din zata saka braithwaite kasuwa saboda koda anbarsa bazai runka buga wasu wasanni ba