Uncategorized
Griezman Yafadi Yadda Messi Yashashantar Dashi
Griezman Yafadi Yadda Messi Yashashantar Dashi kuma yazo yabashi hakuri
Dan wasan barcalona antoinee griezman yabayyana yadda abokin wasansa messi yashashantardashi
Kamarde yadda yabayyana yabayya yadda messi din yashashantar dashi har natsawan kwana 2 yabayyana cewa sadda yaturama messi din sako seda yekwana biyu ba reply
Hakan yasa yeta mamaki amma da yatambayi messi dun seyagamasa cewa yayi hakuri ayyukane sukaime yawa hakanyasa griezman yaji dadi sosai