Uncategorized
Labari mai dadi ga kungiyar kwallow kafa ta real madrid
Labari mai dadi ga kungiyar kwallow kafa ta real madrid
Rohotonni sun bayyana cewa dan wasan kungiyar kwallow kafa ta psg yatabbatar dacewa yanason zuwa real madrid din
Sannan wani labari me faranta rai psg din suntabbatar da cewa sunrage kudin dan wasan yazuwa yanzu dan wasa yarage farashi daga €120 izuwa €90
Hakam dama ce me kyau ga kungiyar kwallow kafa ta real madrid din zata dauki dan wasan