Uncategorized
Mancity tabayyana dan wasan da takesoo barcalona suyi musaya dashi da aguero
Mancity tabayyana dan wasan da takesoo barcalona suyi musaya dashi da aguero
Kungiyar kwallow kafa ta mancity tabayyana wani dan wasa na barcalona da takeso suyi musaya da sagio aguero kamar yadda jaridar england ta ruwaito
tabayyana cewa tanason suyi musaya tsakanin sagio dakuma rique puig tabayyana hakane bayan dan wasan nata sagio aguero yabayyana cewa zetashi daga kungiyar indakuma ake tunanin barcalona dun zekoma
Sedai haryuzuwa yanzu barcalona bate bayaniba gameda lamarin sannan abune me ma matukar wahala barcalona din tayarda duk dacewa tafanni guda barcalona din batabama rique puig dama baya buga wasu wasanni kiriki