Uncategorized
Barcalona nacikin babbar matsala
Barcalona nacikin babbar matsala
Kungiyar kwallow kafa ta barcalona
tanacikin wani hali sakamakon messi da dejong
Barcalona zata buga wasa da real valladolid a ranar lahadi sede kuma barcalona din zata fuskanci babbar kalubale sakamakon messi da dejong zasu iya rasa el-clasico
Duk cikinsu wanda yasamu yellow card to zerasa karawarsu da real madrid hakan kuma bakaramin kalubale bane musamman messi