Uncategorized
Pique yabayyana abunda inyatinashi a ball abun kebashi takaici dakuma haushi Yace A Lokacin Saura Kiris Ciwan Zuciya Yakamasa
Pique yabayyana abunda inyatinashi a ball abun kebashi takaici dakuma haushi Yace A Lokacin Saura Kiris Ciwan Zuciya Yakamasa
Dan wasan barcalona yabayyana wani wasa wanda a duniya beta bajin bakinci ko haushi ba kamar a wasannan dan wasan yabayyana cewa saura kiris ciwan zuciya yakamasa don takaici yabayyana cewa yafusata soaai
Dan wasan yabayyana wasan da liverpool amatsayin wasa mafi muni dayataba jima haushi sosai fiye da wasansu da bayern munich dakuma roma
Pique din yabayyana cewa abun takaicine kuma abun haushi kuci har kwallow 3 amma kwallow 1 tagagareku zura
Pique din yabayyana cewa bayason kara ganin