Uncategorized
Tarihin Da Lionel Messi Ze Iya Karyawa Idan Yabuga El-Clasico
Tarihin Da Lionel Messi Ze Iya Karyawa Idan Yabuga El-Clasico
Babban dan wasan barcalona dakuma argentina ka iya karya wani tarihi a daran wasansu da real madrid
Dan wasan na barcalona ka iya zama dan wasa dayafi kowanne dan wasa a halarta el-clasico
Sedai dan wasan barcalona din ka iya rasa wannan babbar damar sakamakon wasansu da real valladolid saboda dazaran yasamu yellow card a wasan to shikenan zerasa buga wasan