Uncategorized
Abun mamaki daga koeman kan wasansu najiya gameda abunda yace

Abun mamaki daga koeman kan wasansu najiya gameda abunda yace
Mehoras da kungiyar kwallow kafa ta barcalona yabayyana wani abun mamaki a yau adaidai lokacin da akeme tambaya kan wasansu najiya
Gade abunda koeman din yace
Koeman: a gaskiya bana tunanin cewa wasan da zamubaga gove mesaukine
Koeman: nasan dacewa messi da dejon suna samun 1 yello card cikin kowannansu bazasu buga el-clasico ba sede ni awajena wannan ba lokacin hutu bane
Koeman: gobe ne zan tabbatarwa da duniyace kungiyar barcalona itq kungiyar da tafi kowacce kungiya