Uncategorized
Club dasuka bayyana cewa sunasan daukar dembele kota karfi ko tayaji
Club dasuka bayyana cewa sunasan daukar dembele kota karfi ko tayaji
Kungiyoyi biyu 2 a yau sunnuna sha’awarsu nadaukar dan wasan barcalona wato dembele kungiyoyi sunbayyana cewa zasu dauki dan wasan kota karfi kota yaji
Kungiyar manchester united itace takara fitowa domin daukar dan wasan inda tabayyana cewa zata iya kashe konawane domin sakkameshi
Sekuma kungiyar juventus wadda takeso itama dan wasan tabayyana cewa zata iya saka dan wasanta dybala cikin cinikin
Sede kuma tabangare guda kuma barcalona nayin kokarin karama dan wasan contract