Uncategorized
Labari mai dadi ga kungiyar kwallow kafa ta barcalona
Labari mai dadi ga kungiyar kwallow kafa ta barcalona
Dan wasan psg yabayyana cewa bazai tsawaita zamansa ba a kungiyarsa ta psg ba
Kuma dadukkan alamu dan wasan yanason dawowa tsohuwar kungiyar sa ta barcalona
Dan wasan yabayyana cewa yafara tuntubar laporta domin ko ze iya samun guri
Sede haryanzu shuwagabannin kungiyar na barcalona basu kaida cewa komaiba
Sede tsohon dan wasan barcalona xavi yabayyana cewa son dawowar neymar jr barcalona abune mekyau saboda yasan messi ze tsaya