Uncategorized
Rivaldo Yabayyana Wanda Barcalona Yakamata Tadauka Tsakanin Haaland, Depay, Aguero
Rivaldo Yabayyana Wanda Barcalona Yakamata Tadauka Tsakanin Haaland, Depay, Aguero
Babban tsohon dan wasan barcalona rivaldo yabayyana dan wasanda barcalona yakamata tadauka tsakanin haaland, depay, aguero
Rivaldo yabayyana cewa dukkansu barcalona din tana da bukatarsu sede tabangare guda kuma idan mukai duba zamu iya cewa kwara tadauki aguero
MINENE DALILIN DAYASA YAKAMATA TADAUKI AGUERO
dalin dazezasa tadauki aguero shine don messi saboda idan yakasance tadauki aguero to hakan ze iya karasawa messi din da aguero sukara fahimtar junansu sosai tayadda zasu temakama argentina