Connect with us

Uncategorized

Abunda Kawai Ze Iya Hana De Ligt Zuwa Barca

Published

on

Abunda Kawai Ze Iya Hana De Ligt Zuwa Barca

Dan wasan kungiyar kwallow kafa ta juventus yabayyana cewa yayi danasi nakin zuwansa barcalona a 2019
Dan wasan yanzu yabayyana cewa yanason zuwansa barcalona a kaka mezuwa dama dun dafarko seda abokinsa wasansa dejong yabashi shawara yazo barcalona domin yanajin dadi shide a barca din amma de ligt din be yaddaba yakizuwa
Seda akwai wasu abuguwa da bazasu bar dan wasan yazo barcalona dinba 
1.Juventus
Kungiyar juventus din a halin yanzu koda yabayyana yanason zuwa kungiyar ta barcalona bazasu barshiba
2.Barcalona
A halin yanzu koda dan wasan juventus tabarshi yaje barca to baya da gurbi domin a yanzu barcalona nada yan wasa sosai

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *