Uncategorized
Sabbun Labarai Gameda Ansufati, Countinho,Neto

Sabbun Labarai Gameda Ansufati, Countinho,Neto
Rohotonni sun bayyana cewa karara dan wasan barcalona ansufati zerasa duka wannan kakar dan wasan baze sake buga kowanne wasa ba a wannan kakar da ansufati din yana kokarin yin aiki domin dawowa sede wani likita yabashi shawarar da yahakura kawai
Countinho shima antabattar dacewa shima bazai kara buga wani wasa a wannan kakar dama dan wasan yana burazil domin ana duba lafiyarsa
Saidai shikuma neto anbayyana cewa ze iya dawowa nanda sati 2 amma sede idan raunin yabashi shima matsala shima ze iya shafe wannan kakar