Uncategorized
Wani babban shirme da athlentico madrid tayi dazejamata samun matsala

Wani babban shirme da athlentico madrid tayi dazejamata samun matsala
Kungiyar athlentico madrid itace kungiyar da tabka babban shirme a kakar wasan yayinda akakar nan tabada tserayyar maki sosai
Sede amma tana kokarin barar dadamarta a wasannin data kebugawa a inda kojiya seda tabarar da maki 3
Bama wannane abun mamaki abun mamaki shine yacca kungiyar tabarar dadamarmakinta a wasanun karshe karshe data buga a laliga a wasa goma maki 14 ta barar sekuma real madrid ta barar da maki 7 sekuma barcalona maki 2