Uncategorized
Wasannin dasuka ragewa barcalona izuwa yanzu sede akwai sauran muggam wasa agavanta

Wasannin dasuka ragewa barcalona izuwa yanzu sede akwai sauran muggam wasa agavanta
Kungiyar kwallow kafa ta barcalona zata iyasamu nasarar dauke kopin laliga na wannan kakar sede kungiyar ta barcalona zata iya fuskantar kalubale
Kungiyar inde hartanaso tasamu nasarar to dole seta samu nasara akan sauran manyan manyan wasanninta athlentico madrid dakuma real madrid
Yanzu saura wasa 10 yarage ma kungiya sede dole barcalona din na bukatar tasamu nasara a wasa 9 sekuma insansamune te draw guda 1