Connect with us

Uncategorized

Anbayyana Refree Din Da Ze Iya Hura Wasan Barca Da Real Madrid Hukumar dake tsara laliga dakuma wasanni sun bayyana cewa zasu tantancewa wanda ze busa wasan barcalona da real madrid Sai dai acikin mutun 3 da ake tunani zasu hura wasan anfi tinanin cewa mateu lahoz Dama yata busa wasan barcalona din da real madrid wasan da barcalona din tasallami real madrid daci 3 da daya

Published

on

 

Anbayyana Refree Din Da Ze Iya Hura Wasan Barca Da Real Madrid

Hukumar dake tsara laliga  dakuma wasanni sun bayyana cewa zasu tantancewa wanda ze busa wasan barcalona da real madrid
Sai dai acikin mutun 3 da ake tunani zasu hura wasan anfi tinanin cewa mateu lahoz
Dama yata busa wasan barcalona din da real madrid wasan da barcalona din tasallami real madrid daci 3 da daya

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *