Connect with us

Uncategorized

Andujar Oliver Na Wuce Gona Da Iri

Published

onAndujar Oliver Na Wuce Gona Da Iri

Tsohon babban refree din spain tebas yabayyana cewa yana wuce gona da iri 
Kamar yadda jaridar tribuna tabayyana shugaban kwallow kafa ba tebas na laliga yajama tsohon me hura usur dinnan andujar oliver kunne
Tebas din yabayyana cewa andujer oliver din din yasha yima refrees din spain din shishigi kan cewa basuyin daidai 
Sai dai tebas din yabayyana cewa tabbas suna yin badede ba wata sa’in sede hakan benufin kuma koda yaushe
Tebas din yabayyana cewa yawan tsoma baki sakaka kan iya janyo hayaniya kamar yadda yajanyo a jiya a wasan barcalona 
Andujar oliver din jiya bayan tashi daga wasan barcalona da real valladolid andujer oliver din yayi ikirarin cewa red card din da akabada a wasan bede ceba
Sannan yabayyana cewa kwallow da dembele yaci bekamata a ace anbada taba taci saboda akwai offside 
Wannan kalaman dayayi yasa janyo hatsaniya tsakanin magoya bayan real valladolid da na barcalona yayin dasukema barcalona din bakar magana kan cewa nawa tabama refree din
Hakan yasa tebas din yafito yajama andujer oliver kunne din saboda gudun kada yahada a tsaniya

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *