Uncategorized
Ronald Koeman nagab na karya record din da tsohon coach din barca ya aje

Ronald Koeman nagab na karya record din da tsohon coach din barca ya aje
Mohorasda kungiyar kwallow kafa ta barcalona ronald koeman nagab da karyama enesto valvald tarihi
Tsohon coach din da yahorar da kungiyar ta barcalona daga 2017 zuwa 2019
Valvald a 2019 ya aje wani record wato se dayayi wasa kusan 35 batareda andokesaba se levante
To wata kila koeman zekarya wannan record din yayinda yasamu nasara kan kungiyar real valladolid yanzu koeman din yajogaranci kungiyar batareda andoketaba har wasa 18