Uncategorized
Yanzu Yanzu: Wasu Yan Wasan Real Madrid Mutun 2 Bazasubuga El-Elasico ba

Yanzu Yanzu: Wasu Yan Wasan Real Madrid Mutun 2 Bazasubuga El-Elasico ba
Anbayyana wasu yan wasan real madrid mutun 2 wadanda bazasu buga karawasu da barcalona
Varane, Ramos dukansu antabattar dacewa bazasu buga wasan ba saboda fama da jinya da zasu yi da ita
Ramos bayada lafiya yasamu rauni shikuma varane coronavirus ta kamashi
Hakan ba karamin dus kadovane ga kungiyar ta real madrid domin kasancewa suna daya daga cikin manyan yan wasan real madrid din