Uncategorized
Athlentico Madrid Zatashiga Wani Hali Anbayyana Satunan Da Suarez Zedebe Yana Jinya

Athlentico Madrid Zatashiga Wani Hali Anbayyana Satunan Da Suarez Zedebe Yana Jinya
Dan wasan kungiyar kwallow kafa ta athlentico madrid anbayyana satunan da zede yana jinya
Kamar yadda rohoto suka bayyana sun bayyana cewa dan wasan ze iya kwashe fiye da sati 2-3 yanajinya a cewar jaridar marca
Wannan raunin da suarez din yasamu bakaramun kalubale bane saboda yadda at.madrid din ketunkarar manya manyan wasanni a gabanta