Connect with us

Uncategorized

Hanya 2 ce kawai barcalona zata iyabi ta dawo da tsohon dan wasanta neymar jr

Published

on

 

Hanya 2 ce kawai barcalona zata iyabi ta dawo da tsohon dan wasanta neymar jr

Kungiyar kwallow kafa ta barcalona tabayyanama neymar jr cewa dayayi hakuri yakara wata shekara daya a psg din domin dawowa
Kamar yadda rohotonni suka bayyana sunbayyana cewa tsohon dan wasan barcalona neymar jr yaki sabunta contract dinsa a psg domin yanason dawowa barca din
Sai de barcalona tabayyana cewa a halin yanzu batada isassun kudi dazata iya siyenshi don haka yajira se akaka mezuwa se yadawo free
Saidai ga wasu hanyoyi biyu dazasu iya bi domin daukar dan wasan
1.Musaya da antoinee griezman barcalona zata iya dawo da tsohon dan wasanta idan zata iya bada griezman si musaya
2.Siyar Da Dembele a wannan hanyar barcalona zata iya samun kudin dazata iya dawo da neymar jr din
Amma shin ku yakuke gani

1 Comment

1 Comment

  1. Unknown

    April 7, 2021 at 8:34 am

    Grizeman yakara wuta kawai dama bashida amfani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *