Uncategorized
Sako Mezafi Da Liverpool Taiwa Salah Shin Kuna Ganin Yacancanci Aime Haka Kuwa

Sako Mezafi Da Liverpool Taiwa Salah Shin Kuna Ganin Yacancanci Aime Haka Kuwa
Kungiyar liverpool ta aikama da salah sako mezafi bayan sunsha kashi a hannun real madrid daci 3-1
Liverpool dun de sunbayyana cewa idan harsukasamu wata kyakyawar tayi daga manya kungiyoyi to zasu siyar dashi
Sun bayyana cewa a yanzu zasu nemo wani dan wasan don haka dasunsamu tayi zasu siyar dashi
Sannan shuwagabannin kungiyar sun bayyana cewa wata kila bashi kade zeteba harda coach din jurgen klopp