Uncategorized
Yadda Raunin Countinho Yazamema Barcalona Abun Arziki

Yadda Raunin Countinho Yazamema Barcalona Abun Arziki
Kamar de yadda bayane sukafito raunin countinho yazamema barcalona arziki sosai saboda wani kudi dazasu fito daga fc barcalona
Shin kunsan cewa da countinho besamu rauni ba to da dole barcalona zata biya €20m
Kamar yadda barcalona din sukai yar jejeniya a lokacin siyan dan wasan barcalona da liverpool din suncimma matsaya kan cewa idan dan wasan yabuga 100 to dole barcalona din zatabiya €20m
A wannan hali da barcalona take ciki na bukatar kudi injury nashi yatema ka ma club din da ace beje injury ba to da ansa kungiyar cikin matsi