Uncategorized
Barcalona Da Real Madrid Zasu Kara A Ranar Asabar
Barcalona Da Real Madrid Zasu Kara A Ranar Asabar
Real madrid din wadda take mataki na 3 zata karbi bakunci barcalona wadda take na 2 asaman teburin laliga
Saida tafannin real madrid zata karbi bakunci barcalona batareda babban dan wasan taba sai itama barcalona babban dan wasanta bazai buga wasanba
A daidai lokacin da yan jarida kema benzema din kan wasan yabayyana wasu yan wasan barcalona dayakema jima tsoro mutun 3
Messi yabayyana messi daga cikin daya daga cikin yan wasan da yakejima tsoro wanda zasu iya kawo masu tasgudi
Sai dembele dakuma stegen’s wanda ye wasa 3 batareda anjefa masa kwallow ko guda dayaba