Connect with us

Uncategorized

Laporta: Zidane Bafin Ronald Koeman Iya Horaswa

Published

on

 

Laporta: Zidane Bafin Ronald Koeman Iya Horaswa

Laporta yabayyana dalilin dayasa ronald koeman yagaza samun nasara kan madrid din
Shugaban kungiyar kwallow kafa ta barcalona laporta yabayyana dalilin dayasa barcalona tagaza samun nasar a hannun kungiyar kwallow kafa ta real madrid
Laporta yabayyana cewa ronald koeman yanayin iya bakin kokarinsa sosai yakamata  kuma mime uzuri
Laporta: ronald koeman yayi kokari sosai kuma dalilin dayasa barca tayi rashin nasara shine wasan el-clasico dabanne taya wanda yazo a wannan kakar ze iya ja da wanda yashafe shekaru kusan 6 a spain yana horarswa kuma kowacce shekara se anbuga wasan hamayyar zidane yasan kan el-elasico fiye da tunanin koeman 
Laporta: shima ronald koeman din gahankali ze gano yadda ake bugashi saboda wasan el-elasico ba iri dayabane da sauran wasanni

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *