Connect with us

Uncategorized

Pique yamayarwa da gil manzano martani mezafi

Published

on

 

Pique yamayarwa da gil manzano martani mezafi

Dan wasan barcalona gerrad pique yamayarwa da wanda yabusa usur a wasansu najiya da madrid
Dan wasan na barcalona besamu halartar buga wasanba inda kungiyarsa tasa tayi rashin nasara
Pique yayiwa gil manzano martani mezafi saboda samun penalty dasukai amma yahana bayan amma brairhwaite kyeta yabayyana me cewa kwata kwata bakasan aikinkaba dama kowa yasan kafisan real madrid kuma katsaya kagani mukeda kopi
Pique yafadamasa wannan maganar ne a fusace bayan tashi daga wasan

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *