labaran wasanni
Sabon Farashin Haaland Yakaru

Sabon farashi dan wasan borussia dortmund yakaru yanzu dan wasan yakara tsada sosai
Dan wasan wanda da farashinsa be wuce €80m farashinsa yadaga a watan april yayinda yakoma €140m
Yanzu kuma dan wasan farashin yakara karuwa daga €140m zuwa €160m
Wannam farashin dayakaru na dan wasan yakaru ze iya janyoma kungiyoyi irinsu real madrid da barcalona gaza siyansa
Saboda kowacce kungiya ahalin yanzu tanafama da rashin tattalin arziki