Uncategorized
Yabayyana Sabon Contract Din Daza Akarama Mingueza A Barcalona

Laporta: Yabayyana Sabon Contract Din Daza Akarama Mingueza A Barcalona
Kungiyar kwallow kafa ta barcalona tabayyana cewa zata kara tsawaita ma dan wasan bayan contract domin cigaba da zama barcalona
Dan wasan na kungiyar kwallow kafa na barcalona yakasamce tunzuwansa barcalona yake kokari sosai
Barcalona tabayyana cewa zata kara tsawaitama mingueza din cigava da zama barcalona na tsawan shekara 2
Hakan yabiyo bayan wani zama da manya manyan shuwagabanni kungiyar sukai