labaran wasanni
Anma Griezman Sabon Albishir

Anma Griezman Sabon Albishir
Dan wasan barcalona antoinee griezman ze samu babbar kyauta daga hukumar kwallow kafa spain
Antoinee griezman dazaran kungiyar ta tasamu nasara a wasansu da athlentico bilbao to shi
ma antoinee griezman ze samu babbar kyauta
SHIN MENENE DALILIN DAYASA ZESAMU WANNAN KYAUTAR
Antoinee griezman shine dan wasan da yafi kowanne dan wasa dayafi kokari yayinda yazura kwallaye fiye dakowa
Se kuma jordi alba na biyu
Griezman yataimakama kungiyar kwallow kafa ta barcalona sosai musamman a wasansu da granada dan wasan yayi bajinta sosai
Harwayau dan wasan ma ze karbi kyauta daga hannun shugaban kungiyar kwallow kafa ta barcalona wato laporta
Shin wana fata kukema antoinee griezman