Uncategorized
Gil manzano, Juan Martines, Gonzele Gonzele wanda aka tsaba se wura wasan barca da a.bilbao

Gil manzano, Juan Martines, Gonzele Gonzele wanda aka tsaba se wura wasan barca da a.bilbao
Hukumar dake tsara wasanni spain tabayyana cewa tafidda refree dun daze fura wasan barcalona da athlenctico bilbal a tsakaninGil manzano, Juan Martines, Gonzele Gonzele
Barcalona da Athlentico Bilbao Zasu Ziyarci filin wasan sevilla domin buga karawar karshe na final na copa del
rey
Hukumar kwallow spain din tabayyana juan martines din hura wasan yayinda gonzele gonzele shine alkalin VAR
Dama barcalona tunda farko sunbuga karawar final na spanish super cup yayinda barcalona din te rashin nasara
shin kunaganin ganin barcalona a wannan karan zata iya doke athlentico bilbao