Uncategorized
Stegen’s Zekawo Karshen Goranci Dayake Famadashi A Ranar A Sabar

Stegen’s Zekawo Karshen Goranci Dayake Famadashi A Ranar A Sabar
Kungiyar kwallow kafa ta barcalona zata kara da athlentico bilbao a rana asabar
Wasu abuguwa da zasu iya faruwa a wasan
Athlentico bilbao zasu doka wasa harso biyu a shekara daya tun 2015
Sannan wani babban abu kuma babban golan barcalona stegen’s ze halarci wasan karshe na copa del rey
Wannane karon farko da golan ze harci wasan tun 2015 a lokacin da yacanji bravo a wasansu da athlentico bilbao din