Uncategorized
Yan wasa 3 dasukafi janyoma barcalona asara

Yan wasa 3 dasukafi janyoma barcalona asara
Binciki sport.arewasound.com
Yan wasa 5 ne barcalona tafi tafka asarar siyansu
1.Griezman-2019
Barcalona tasai dan wasan daga kungiyar athlentico madrid a 2019 amma sede dan wasan yagaza tabuka wani abun kiri
2.Umtit-2016
Barcalona tasai umtiti a shekarar 2016 amma sede dan wasan baya wani kokari seyawanxuwa jinya
3.Lenglet -2016-2017
Barcalona tasiyo dan wasan france din a tsakanin shekarar 2016 zuwa 2017 sede amma dan wasan banda penalty daci dayake janyoma kungiyar ba abunda yakeyi
4.Dembele-2016
Barcalona tasiyo dembele a karshen kakar 2016 bayan neymar jr yaguji kungiyar amma sede tunzuwan dan wasan be bahada wata 2 beje injury ba
5.Countinho-2017
Barcalona tasiyo countinho dakarfin bala’i daga liverpool a 2017 amma sede dan wasan haryanzu yagaza yin wasan dayakeyi a liverpool sannan kuma da bayern munich dan wasan yaje loan a shekarar 2019 zuwa bayern munich wanda lokacin da suka hadu da barca din seda yajefamata kwallow 2 sannan kuma yalashe gasar zakarun turai
Amma yanadawowa yafara samun matsala
Wadannan sune yan wasan da barcalona tafi tafka asarar a wajan siyansu