Connect with us

Uncategorized

Abuguwa 3 dayakamata kusani gameda wasan

Published

on

 

Ronald Koeman Yabayyana Sabon Tsari Mekayatarwa Daze A Wasansu Na Gobe

Coach din barcalona ronald koeman yabayyana cewa ze canza tsarin wasan dayakeyi daga 4-2-3-1 zuwa 4-3-3  sakamakon kokarin da dest ye a wasan da yawuce be gamsar dashiba

Abuguwa 3 dayakamata kusani gameda wasan 

1.Barcalona zata kara sa rigar la senyera a karo na biyu a wasansu

2.Athelentico bilbao bata taba samun nasara kan barcalona ba harso 2 biyu ba kuma wai a final a shekarar daya

3.Ansufati bazai doka wasanba sede kunsan saka sunannshi a squad kunsan mahimmacin dayake dashi 

To inbakasani ba ga mahimmacin dakedashi

Idan har barcalona tasamu nasarar daukar kopin gobe to shima ansufati yana daya dagacikin wadanda suka dauki kopin 

KUNSAN DALILI KUWA

a ka ida idan harsunan dan wasa naciki jerin yan wasa da zasubuga final to koda bebuga ko second 1 dayaba to yana daya dagacikin tawagar dasuka daga wannan kopin

Idan har barcalona tadauki wannan kopin a gobe to ansufati shima yadauki kopinshi na farko a barcalona

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.