labaran wasanni
Anbayyana Halinda Pique Yake Gameda Wasan Gobe

Anbayyana Halinda Pique Yake Gameda Wasan Gobe
Dan wasan na barcalona yatafi injury ne kusan sati hudu dasuka wuce
Dan wasan na barcalona wasu jaridu nacewa ze buga wasan wasu kuma nacewa a,a
Sai dai a wani babban rohoto damukasamu daga jaridar spain tabayyana cewa dan wasan bazai buga karawar ba
Babbar jaridar marca din dakuma barca time tabayyana cewa dan wasan bayajin wani dadi don haka babu tabbacin ze iya buga wasan