Uncategorized
Labaran wasanni safiya Jodri Alba, Messi, Ramos

Labaran wasanni safiya Jodri Alba, Messi, Ramos,
Dan wasan kungiyar kwallow kafa ta barcalona jordi alba yabayyana cewa babu shakka zasu samu nasara a wasansu na gobe dan wasan yabayyana cewa gameda abunda yace a wasansu na real madrid bayan sun gaza samun nasara a inda pique keceme yayi hakuri zasu lashe copa del rey secewa ye besani jordi alba yace wadannan kalaman dayayi yayi sune cikin jin haushi sayasa
Dan wasan barcalona messi yasamu nasarar aske kasumbarshi a karon farko dan wasan de a jiya annuna photonshi yayi dayake gudanar da training yayinda aka hasko dan wasan batareda kasumbarshi ba shin tube kasumbar da messi ye wata kilazeyi bajinta sosai a wasansh na gobe
Dan wasan real madrid sagio ramos antabbatar 100 bisa100 ze halarci wasansu da zasu kara da kungiyar chelsea haka suma sauran yan wasa 3 da ke jinya zasu iya buga wasan bayan yan wasan antabbatar da gwajinsu yanuna sunsamu sauki
Karshen Labaran Kenan Kuci Gaba Da Kasancewa sport.arewasound.com domin cigaba da samun labarai kwallow