labaran wasanni
Real madrid da Barcalona Zasu Gwabza Kan Wani Fitaccen Dan Wasan Dasukenama

Real madrid da Barcalona Zasu Gwabza Kan Wani Fitaccen Dan Wasan Dasukenama
Kungiyar real madrid dakuma kungiyar kwallow kafa ta barcalona zasu gwabza domin sakkame wani fitaccen matashin yaron dan wasa
Kungiyar real madrid itace tafara nuna sha’awarta nadaukar dan wasan kafin daga bisani barcalona itama tabayyana sha’awarta nadaukar dan wasan
Wannan dan wasan bakobane illa dan wasani Lisandro Martines dan wasan ajax
Barcalona tabayyana cewa tana sha’awar daukar dan wasan a akaka mezuwa