labaran wasanni
Yan wasan barcalona mutun 3 musulmai dayakamata kusansu

Yan wasan barcalona mutun 3 musulmai dayakamata kusansu
Wasu dayawa daga cikin magoya bayan barcalona basusan addinan wasu yan wasaba
Musamman wanda sunanshi beyi kama da na musulmaiba wani kuma dana musulman yake kama amma ba musulmi bane
1.Dembele
Dama wannan kowa yasan musulmine
2.Pjani
Dayawa daga cikin magoya bayan barcalona na tunanin pjanic musulmine ko cristant to pjanic musulmine
3. Ilax Moriba
Wannan dan wasan dayawa mutane basu basusan addinansaba to ilax moriba cikakken musulmine
Jamilu sani
April 16, 2021 at 7:12 am
ansufati dama ba musulmi bane