labaran wasanni
Barcalona Da Real Madrid Sunsa Kansu Matsala Da Kansu

Barcalona Da Real Madrid Sunsa Kansu Matsala Da Kansu
Kungiyar real madrid da kungiyar kwallow kafa ta barcalona hardama real madrid sunsaka kansu da kansu cikin babbar matsala
Kamarde yadda rohoto suka bayyana a awanni kadan dasuka wuce hukumar UEFA tabayyana cewa duk wasu kungiyoyi dasukai register a super league to za adauki babban mataki kansu
Hukumar UEFA tabayyana cewa duk wasu club dasukai rigister a sabon Kopin Super League to za adagakatar dasu tare da hanasu buga champion league dakuma dakatar da hana yan wasansu zuwa buga gasar kasa da kasa
Bayan bayyana hakane aka tabbatar da cewa real madrid dakuma barcalona harda athlentico madrid duk sunyi register