labaran wasanni
Labari marar dadi ga kungiyar real madrid valverd and bemzema

Labari marar dadi ga kungiyar real madrid valverd and bemzema
Dan wasan real madrid valverd yakamu da cutar coronavirus a yau bayan gwaji da akaimasa
Dan wasan na real madrid yanzu bazai samu damar buga wasan da real madrid din zatayiba da kungiyad kwallow kafa ta getafe
Yan zidane kenan zehalarci wasan getafe batare da wasu yan wasa ba wadanda suka hada harda ramos sannan kuma tabangare guda ga bemzema bejin dadi sosai
Benzame din rohonni sun bayyana cewa dan wasan na real madrid haryanzu bejinndadin kafarsa sosai sakamakon keta da james milner yeme tun a wasansu da liverpool
Hakan ka iya dan wasan yazauna a benci a wasansu da getafe saboda gujewar matsala