labaran wasanni
Messi Yasake Karyama Telmo Zerra Record

Messi Yasake Karyama Telmo Zerra Babban Record
Messi yasamu nasarar karyama telmo zerra record bayan samun nasarar da barcalona din te ajiya
Messi yakarma tsohon dan wasan nan athletico bilbao record bayan zura kwallaye 2 bayan andawo haftime
Dan wasan na athletico bilbao din yakasance da shine dan wasan dayafi kowanne dan wasa zura kwallaye a final na copa del rey
Yanzu messi yakarbe record din bayan cin tozarci da barcalona din tema athletico bilbao din daci 4-0
Messi yanzu yazura kwallaye 10 a wasan karshe na copa del rey da yaziyarta acikin wasa bakwai