labaran wasanni
super league tayima duk wata kungiya data hade dasu babban albishir da zegigitasu

Yanzu yanzu: super league tayima duk wata kungiya data hade dasu babban albishir da zegigitasu
Rotonni sun bayyana cewa shuwagabbanin super league sunma kungiyoyin dasuka fara ansar tayinsu na hadewa da league dinsu to zasu samu kyauta metsoka
Super league din sunbayyana cewa duk kungiyar dasukai karbi gayyata nashiga league dinsu zasu samu $452m ga kowacce kungiya
Wannan kudin da kungiyoyi zasu samu bakaramin kudibane saboda sun ishesu su sai yan wasa musamman barcalona da real madrid dakeda karancin yan wasa
Yazuwa yanzu haryanzu ba agama shawo kan UEFA ba yayinda ake tunanin a yau zasu gudanar da taro domin sanin matsaya