labaran wasanni
UEFA tasaka Messi Cikin Tashin Hankali Da Betaba Tunaniba

UEFA tasaka Messi Cikin Tashin Hankali Da Betaba Tunaniba
Shuguban hukumar UEFA a yau yabada sanarwa cewa duk wata kungiya data karbi tayin Super Leagu to duk yan wasan kungiyar bazasu kara doka EURO dakuma World Cup
Hakan nanufin kenan messi din bazai buga world cup sakamakon kungiyarsa ta tanacikin wadanda suka hade da Super League din
Idan ko tatabbata anhana messi buga World Cup din to bakaramin sa dan wasan akai cikin bakincikiba domin messi yasamu kowacce nasara amma banda worls cup kuma sAhine kopin da messi yake hari