Connect with us

labaran wasanni

Nyom Yatafi Injury

Published

on


Labari Mai Dadi  Ga Kungiyar Kwallow Kafa Ta Barcalona

Antabbatar cewa Dan wasan kungiyar kwallow kafa ta getafe bazai samu damar buga wasan da barcalona zatai da kungiyar ta barcalona

Dan wasan getafe din Nyom yasamu yellow ne a wasansu da real madrid hakan yasa bazai samu damar doka wasan da club din nashi zeyi a ranar juma’a

Wannan bakaramar damabace ga kungiyar ta barcalona domin Nyom shine tushen yan wasan bayan getafe

A wani labari nadaban Laliga tabayyana cewa tabayyana cewa bazata hukunta barcalona ba ko real madrid ko athletico madrid haryanzu sun yadda dacewa super league bazai je ko inaba

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.