labaran wasanni
Yanzu Yanzu:Club 2 Sunfuce Daga Super League

Club 2 Sunfuce Daga Super League
Yanzu yanzu rohoto suke bayyana wa kan cewa wasu club biyu dasuka shiga gasar Super League sunfice
Anbayyana wasu club dasuka fuce sakamakon hukuncin da UEFA take niyar dauka kan duk yan wasan kungiyar dasuka amince zasu buga gasar
Mancity da Chelsea dukansu sunfice daga gasar yayin da barcalona dakuma real madrid suma suke tunanin ficewa