labaran wasanni
Real Madrid Takwace Wa Barcalona Dan Wasan Da Take Nema

Real Madrid Takwace Wa Barcalona Dan Wasan Da Take Nema
Rohotonni da dama na bayyana cewa kungiyar kwallow kafa ta real madrid takusan kammala cinikin dan wasan bayern munich wato alba
Dunda farko barcalona itace keneman dan wasan yayinda real madrid tashigo tsakaninsu inda tazo tashiga gaban barcalona
Real madrid tabayyana cewa takusan kammala cinikin dan wasan yayinda take kokarin sakama dan wasan contract na shekara biyar