labaran wasanni
Koeman Yabayyana Kungiyoyi 3 Dasuka Fisu A Gasar La Liga

Koeman Yabayyana Kungiyoyi 3 Dasuka Fisu A Gasar La Liga
Me horarsa da kungiyar kwallow kafa ta barcalona ronald koeman yabayyana wasu kungiyoyi ukku dasukafi kungiyarsa dayake horarsawa
Koeman din yabayyana kungiyar athletico madrid dakuma real madrid dakuma sevilla kungiyoyin dazasu iya kawomasu cikas a kokarin su na cin kopin La Liga
Ronald koeman yabayyana hakane a dede lokacin da wani dan jarida keme tambaya kan cewa shin ko zasu iyacin kofin Laliga na wannan kakar
Kai tsaye se Koeman yamayarme da martani kancewa eh zasu iya amma dole se sun dage sosai domin akwai kungiyoyin dazasu iya kawomasu cikas